Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 2:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A hannunka kuma ya ba da dukan wurare inda 'yan adam, da dabbobi, da tsuntsaye suke zama. Ya sa ka ka mallake su duka. Kai ne kan zinariyan nan na mutum-mutumin.

Karanta cikakken babi Dan 2

gani Dan 2:38 a cikin mahallin