Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 2:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan baƙin ƙarfen, da yumɓun, da tagullar, da azurfar, da zinariyar suka ragargaje gaba ɗaya, duka suka zama kamar ƙaiƙayi na masussuka da kaka. Iska kuwa ta kwashe su ta tafi da su, har ba a iya ganin ko alamarsu. Amma wannan dutse da ya buge mutum-mutumin ya girke, ya zama babban dutse ya cika duniya duka.

Karanta cikakken babi Dan 2

gani Dan 2:35 a cikin mahallin