Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 2:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya maigirma, sa'ad da kake kwance a gadonka sai tunanin abin da zai faru nan gaba ya zo maka. Shi kuma wanda yake bayyana asirai ya sanar da kai abin da zai faru nan gaba.

Karanta cikakken babi Dan 2

gani Dan 2:29 a cikin mahallin