Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 2:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya faɗa musu su nemi jinƙai daga wurin Allah na Sama game da wannan matsala, domin kada Daniyel da abokansa su halaka tare da sauran masu hikima a Babila.

Karanta cikakken babi Dan 2

gani Dan 2:18 a cikin mahallin