Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 12:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mutumin da yake sāye da rigar lilin ɗin, wanda yake tsaye a gaɓar kogin ya ɗaga hannuwansa sama, sa'an nan ya rantse da wanda yake rayayye har abada, ya ce, “Za a yi shekara uku da rabi. Za a kammala waɗannan abubuwa, sa'ad da aka gama ragargaje ikon tsarkakan mutane.”

Karanta cikakken babi Dan 12

gani Dan 12:7 a cikin mahallin