Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 11:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai kwashe gumakansu ganima, da siffofinsu na zubi, ya kai Masar, tare da tasoshinsu na azurfa da na zinariya masu daraja. Zai yi shekaru bai kai wa sarkin arewa yaƙi ba.

Karanta cikakken babi Dan 11

gani Dan 11:8 a cikin mahallin