Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 11:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ya ƙasaita mulkinsa zai faɗi, a rarraba shi kashi huɗu a ba waɗansu waɗanda ba zuriyarsa ba, amma ba za su yi mulki da iko kamar yadda ya yi ba, gama za a tumɓuki mulkinsa saboda waɗansu.

Karanta cikakken babi Dan 11

gani Dan 11:4 a cikin mahallin