Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 11:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Yanzu zan faɗa maka gaskiya. Za a ƙara samun sarakuna uku a Farisa, amma na huɗun zai fi dukansu dukiya. Sa'ad da ya ƙasaita saboda dukiyarsa, zai kuta dukan daularsa ta yi gaba da mulkin Hellas.

Karanta cikakken babi Dan 11

gani Dan 11:2 a cikin mahallin