Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 10:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka bar ni, ni kaɗai, na ga wannan babban wahayi, ni kuwa ba ni da sauran ƙarfi. Fuskata ta sauya, ta turɓune, ba ni da sauran ƙarfi.

Karanta cikakken babi Dan 10

gani Dan 10:8 a cikin mahallin