Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 10:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jikinsa kamar lu'ulu'u yake, fuskarsa kamar walƙiya, idanunsa kuma kamar harshen wuta, hannunwansa da ƙafafunsa kuwa kamar gogaggiyar tagulla, muryarsa kamar ta babban taron jama'a.

Karanta cikakken babi Dan 10

gani Dan 10:6 a cikin mahallin