Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 10:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce mini, “Kada ka ji tsoro, Daniyel, gama tun daga ran da ka fara sa zuciya ga neman ganewa, ka kuma ƙasƙantar da kanka a gaban Allahnka, an ji addu'arka, amsar addu'arka ce ta kawo ni.

Karanta cikakken babi Dan 10

gani Dan 10:12 a cikin mahallin