Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 10:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta uku ta sarautar Sairus Sarkin Farisa, sai aka aiko da saƙo wurin Daniyel, wanda aka laƙaba wa suna Belteshazzar. Saƙon kuwa gaskiya ne, ya shafi zancen yaƙi, Daniyel kuwa ya fahimci saƙon.

Karanta cikakken babi Dan 10

gani Dan 10:1 a cikin mahallin