Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 1:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarkin fāda ya laƙaba musu sababbin sunaye. Ya kira Daniyel, Belteshazzar, ya kira Hananiya, Shadrak, ya kira Mishayel, Meshak, sa'an nan ya kira Azariya, Abed-nego.

Karanta cikakken babi Dan 1

gani Dan 1:7 a cikin mahallin