Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Sarkin Babila ya umarci sarkin fādarsa, Ashfenaz, ya zaɓo masa waɗansu samari daga cikin Yahudawa, waɗanda suke daga gidan sarauta, da kuma daga gidan manya,

Karanta cikakken babi Dan 1

gani Dan 1:3 a cikin mahallin