Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Dan 1:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta uku ta mulkin Yehoyakim, Sarkin Yahuza, sai Nebukadnezzar, Sarkin Babila, ya zo Urushalima ya kewaye ta da yaƙi.

Karanta cikakken babi Dan 1

gani Dan 1:1 a cikin mahallin