Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 9:33-35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

33. Amma ga shi, ba wanda zai shiga tsakaninmu,Ba wanda zai shara'anta tsakanina da Allah.

34. Ka daina hukunta ni, ya Allah!Ka daina razanar da ni.

35. Ba na jin tsoro,Zan yi magana, domin na san zuciyata.”

Karanta cikakken babi Ayu 9