Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 9:27-29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

27. Idan an yi murmushi,Ina ƙoƙari in manta da azabata,

28. Sai dukan wahalar da nake sha ta yi ta firgita ni,Na sani Allah ya ɗauke ni mai laifi.

29. Tun da yake Allah ya ɗauka, ni mai laifi ne,To, me zai sa in damu?

Karanta cikakken babi Ayu 9