Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 5:10-12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

10. Yakan aiko da ruwan sama,Ya shayar da gonaki.

11. I, Allah ne yake ɗaukaka masu tawali'u,Shi yake kuɓutar da dukan waɗanda suke makoki.

12. Yakan birkitar da shirye-shiryen masu wayo.

Karanta cikakken babi Ayu 5