Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 42:15-17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

15. Duk ƙasar ba 'yan mata kyawawa kamar 'ya'yan Ayuba. Mahaifinsu kuwa ya ba su gādo tare da 'yan'uwansu maza.

16. Ayuba ya rayu shekara ɗari da arba'in bayan wannan, ya ga 'ya'yansa, ya ga jikokin jikokinsa har tsara ta huɗu.

17. Sa'an nan Ayuba ya rasu da kyakkyawan tsufa.

Karanta cikakken babi Ayu 42