Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 42:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan dukan 'yan'uwan Ayuba mata da maza da dukan waɗanda suka san shi a dā, suka zo gidansa suka ci abinci tare da shi, suka yi juyayin abin da ya same shi, suka ta'azantar da shi,saboda dukan wahalar da Ubangiji ya aukar masa. Kowannensu ya ba shi 'yan kuɗi da zoben zinariya.

Karanta cikakken babi Ayu 42

gani Ayu 42:11 a cikin mahallin