Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 4:1-4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Elifaz ya yi magana.

2. “Ayuba, za ka ji haushi in na yi magana?Ba zan iya kannewa, in yi shiru ba.

3. Ka koya wa mutane da yawa,Ka kuma ƙarfafa hannuwan marasa ƙarfi.

4. Idan wani ya yi tuntuɓe,Ya gaji, ya rasa ƙarfi,Kalmominka suka ƙarfafa zuciyarsa,Har ya iya tsayawa kyam.

Karanta cikakken babi Ayu 4