Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 39:28-30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

28. A kan dutse take zaune, a can take gidanta,Cikin ruƙuƙin duwatsu.

29. Daga can takan tsinkayi abincintaIdanunta sukan hango shi tun daga nesa.

30. 'Yayanta sukan tsotsi jini,A inda kisassu suke, can take.”

Karanta cikakken babi Ayu 39