Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 39:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Takan yi wa 'ya'yanta mugunta,Sai ka ce ba nata ba ne,Ko da yake ta sha wahala a banza,Duk da haka ba ta damu ba.

Karanta cikakken babi Ayu 39

gani Ayu 39:16 a cikin mahallin