Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 38:39-41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

39. “Ka iya farauto wa zakoki abinci?Ko ka ƙosar da yunwar sagarun zakoki,

40. Sa'ad da suke fako a kogwanninsu,Ko suna kwance suna jira a maɓoyarsu?

41. Wa yake tanada wa hankaka abincinsa,Sa'ad da 'ya'yansa suke kuka ga Allah,Suna kai da kawowa saboda rashin abinci?”

Karanta cikakken babi Ayu 38