Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 34:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Saboda haka ku kasa kunne gare ni, ku da kuke haziƙai,Sam, Allah ba mai aikata mugunta ba ne,A wurin Mai Iko Dukka ba kuskure,

Karanta cikakken babi Ayu 34

gani Ayu 34:10 a cikin mahallin