Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 33:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. “Amma yanzu, kai Ayuba, ka yarda ka ji maganata,Ka kasa kunne ga dukan abin da zan faɗa.

2. Ga shi, na buɗe baki in yi magana.

Karanta cikakken babi Ayu 33