Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 30:7-9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

7. Suka yi ta kuka a jeji,Suka taru wuri ɗaya a cikin sarƙaƙƙiya.

8. Mutane ne marasa hankali marasa suna!Aka kore su daga ƙasar.

9. “Yanzu na zama abin waƙa gare su,Abin ba'a kuma a gare su.

Karanta cikakken babi Ayu 30