Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 30:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ashe, wanda yake gab da gagarumar hallaka,Ba zai miƙa hannu ya roƙi taimako a masifar da yake sha ba?

Karanta cikakken babi Ayu 30

gani Ayu 30:24 a cikin mahallin