Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 30:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Amma yanzu waɗanda na girme su, sai ba'a suke mini,Waɗanda iyayensu maza ba su fi karnukan da suke kiwon garken tumakina ba.

Karanta cikakken babi Ayu 30

gani Ayu 30:1 a cikin mahallin