Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 3:21-26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

21. Sun jira mutuwa, amma ta ƙi samuwa,Sun fi son kabari da kowace irin dukiya.

22. Ba su da farin ciki, sai sun mutu an binne su tukuna.

23. Allah ya ɓoye musu sanin abin da zai faru nan gaba,Ya kalmashe su kowane gefe.

24. A maimakon cin abinci, sai baƙin ciki nake yi,Ba kuma zan daina yin nishi ba,

25. Dukan abin da nake jin tsoro ko fargaba ya faru.

26. Ba ni da salama, ba ni da hutawa,Wahala ba za ta taɓa ƙarewa ba.”

Karanta cikakken babi Ayu 3