Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 2:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ayuba ya amsa, ya ce mata, “Wace irin maganar gāɓanci ce haka? Lokacin da Allah ya aiko mana da alheri, mukan yi na'am da shi, to, me zai sa sa'ad da ya aiko mana da wahala za mu yi gunaguni?” Cikin dukan wahalar da Ayuba ya sha, bai sa wa Allah laifi ba.

Karanta cikakken babi Ayu 2

gani Ayu 2:10 a cikin mahallin