Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 14:6-8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

6. Ka kawar da fuska daga gare shi, ka rabu da shi,Ka bar shi ya ji daɗin kwanakinsa na fama da aiki idan zai iya.

7. “Akwai sa zuciya ga itacen da aka sare,Yana iya sāke rayuwa ya yi toho.

8. Ko da yake saiwoyinsa sun tsufa,Kututturensa kuma ya ruɓe a ƙasa,

Karanta cikakken babi Ayu 14