Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 14:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ruwa zai zozaye duwatsu, su ragu,Ruwan sama mai ƙarfi zai kwashe jigawa,Kai ma ka bar mutane, ba su da sauran sa zuciya ko kaɗan.

Karanta cikakken babi Ayu 14

gani Ayu 14:19 a cikin mahallin