Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 10:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da cewa na yi zunubi, na shiga uku ke nan a wurinka.Amma sa'ad da na yi abin kirki ba na samun yabo.Ina baƙin ciki ƙwarai, kunya ta rufe ni.

Karanta cikakken babi Ayu 10

gani Ayu 10:15 a cikin mahallin