Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Shaiɗan, “To, shi ke nan, dukan abin hannunsa yana cikin ikonka, amma shi kansa kada ka cuce shi.” Sai Shaiɗan ya tafi.

Karanta cikakken babi Ayu 1

gani Ayu 1:12 a cikin mahallin