Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ayu 1:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai wani mutum a ƙasar Uz, mai suna Ayuba, amintacce ne, mai tsoron Allah. Shi mutumin kirki ne, natsattse, yana ƙin aikata kowace irin mugunta.

Karanta cikakken babi Ayu 1

gani Ayu 1:1 a cikin mahallin