Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 7:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Amos ya amsa ya ce, “Ni ba annabi ba ne. Wannan ba aikina ba ne. Ni makiyayi ne, mai kuma lura da itatuwan ɓaure.

Karanta cikakken babi Amos 7

gani Amos 7:14 a cikin mahallin