Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 6:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kansa ne ya rantse.Ubangiji Allah Mai Runduna ya ce,“Ba na son girmankai na jama'arIsra'ila.Ba na son fādodinsu.Zan ba da birnin da dukan abin dayake cikinsa ga abokan gābansu.”

Karanta cikakken babi Amos 6

gani Amos 6:8 a cikin mahallin