Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 6:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da dangin mamacin ya shiga don ya fitar da gawar, ya ƙone, sai ya yi kira ga ko wane ne da yake ɓoye a gidan, ya ce, “Ko akwai wani kuma a nan?”Sai a amsa, “A'a.”Zai ce, “Kul! Kada a ambaci sunan Ubangiji.”

Karanta cikakken babi Amos 6

gani Amos 6:10 a cikin mahallin