Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 6:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Taku ta ƙare, ku da kuke zamansakewa a Sihiyona,Da ku da kuke tsammani kunazaman lafiya a Samariya,Ku da kuke manyan mutaneNa wannan babbar al'umma taIsra'ila,Waɗanda jama'a suke zuwa a gare suneman taimako!

Karanta cikakken babi Amos 6

gani Amos 6:1 a cikin mahallin