Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 5:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ne ya yi taurarinKaza da 'ya'yantaDa mai farauta da kare.Ya mai da duhu haske,Rana kuwa dare.Shi ya kirawo ruwan teku yabayyana,Ya shimfiɗa shi a bisa ƙasa.Sunansa Ubangiji ne.

Karanta cikakken babi Amos 5

gani Amos 5:8 a cikin mahallin