Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 5:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku tafi ku yi sujada a Biyer-sheba.Kada ku yi ƙoƙarin nemana aBetel,Gama Betel lalacewa za ta yi.Kada ku tafi Gilgal,Gama an ƙaddara wa jama'arta suyi ƙaura.”

Karanta cikakken babi Amos 5

gani Amos 5:5 a cikin mahallin