Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 5:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kuka kawo mini hadayunƙonawaDa hadayunku na tsaba, ba zankarɓa ba.Ba kuma zan karɓi turkakkundabbobinkuWaɗanda kuka miƙa mini hadayungodiya ba.

Karanta cikakken babi Amos 5

gani Amos 5:22 a cikin mahallin