Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 5:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kun matsa wa talakawa lamba,Kun ƙwace musu abincinsu.Saboda haka kyawawan gidajen nanda kun gina da dutse,Ba za ku zauna a cikinsu ba,Ba kuwa za ku sha ruwan inabinnanDaga kyawawan gonakin inabinkuba.

Karanta cikakken babi Amos 5

gani Amos 5:11 a cikin mahallin