Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 2:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan aukar da wuta a ƙasarMowab,Ta ƙone kagarar Keriyot.Jama'ar Mowab za su mutu ahargitsin yaƙi,Sa'ad da sojoji suke sowa, ana busaƙahoni.

Karanta cikakken babi Amos 2

gani Amos 2:2 a cikin mahallin