Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 2:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na zaɓi waɗansu daga cikin'ya'yanku su zama annabawa,Waɗansu kuma daga cikin samarinkusu zama keɓaɓɓu.Ko ba haka ba ne, ya kuIsra'ilawa?Ni, Ubangiji, na yi magana.

Karanta cikakken babi Amos 2

gani Amos 2:11 a cikin mahallin