Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Amos 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan ragargaje ƙyamaren ƙofofinbirnin Dimashƙu,In kawar da masu sarautar Bet-edenda na kwarin Awen.Za a kwashe mutanen Suriya ganimazuwa ƙasar Kir.”

Karanta cikakken babi Amos 1

gani Amos 1:5 a cikin mahallin