Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 9:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan kuma ta ba sarki zinariya talanti ɗari da ashirin, da kayan yaji masu yawan gaske, da duwatsu masu daraja. Irin kayan yajin da Sarauniyar Sheba ta ba sarki Sulemanu ba irinsa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 9

gani 2 Tar 9:9 a cikin mahallin