Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 9:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da irin abincin da yake kan tebur ɗinsa da irin zaman manyan mutanensa, da barorin da yake yi masa hidima, da irin tufafinsu, da masu ba da abin sha, da irin tufafinsu, ta kuma ga hadayun ƙonawa da yake miƙawa a Haikalin Ubangiji, sai ta ji ba ta da sauran kuzari.

Karanta cikakken babi 2 Tar 9

gani 2 Tar 9:4 a cikin mahallin