Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 9:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran ayyukan Sulemanu daga farko har ƙarshe an rubuta su a tarihin annabi Natan. An kuma rubuta su a annabcin Ahaija Bashilone, da kuma a wahayin Iddo maigani, game da Yerobowam ɗan Nebat.

Karanta cikakken babi 2 Tar 9

gani 2 Tar 9:29 a cikin mahallin